fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Sanatoci sun bayyana cewa naira biliyan 187 ba zata osa a gudanar da kidayar al’ummar Nakeriya ba

Majalissar dattawa a ranar alhamis ta bayyana cewa kasafin da akayi na kidayar al’ummar Nakeriya a shekarar 2023 yayi kadan.

Shugaban kwamitin katin dan kasa sanata Sahabi Ya’u ne ya bayyana hakan bayan daya ziyarci masu gudanar da aikin na jihar Nasarawa a ranar alhamis.

Inda ya bayyana masu cewa kudin da aka bayar ba zasu iya ba amma nan gaba kadan za a kara a bayar sa isassun kudin da za a gudanar da aikin.

Ya bayyana cewa za a gudanar da kidayar ne watan Afrilu da kuma Maris bayan an kammala zaben shugaban kasa kenan.

Leave a Reply

Your email address will not be published.