Taurarin finafinan Hausa masu kamfanin 2effect, Sani Musa, Danja, Zaki tare da matarshi tsohuwar wadda itama tsohuwar jarumace watau Mansurah Isah tare da abokinshi Yakubu Muhammad shima da matarshi a wannan hoton nasu na iyali.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Muna musu fatan Alheri.