fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Sani Danja laifin me kayi: Irin wannan kallo haka?

Tauraron fina-finan Haisa da turanci, Sani Musa Danja kenan a wannan fastar sabon fim din turanxin da yayi me suna” Wives on strike” watau mata sunyi yaji, irin yanda Danjan yake kallon matar tashi a wannan fastar abin gwanin dariya, irin me laifi dinnan yana neman afuwa.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Batanci: CAN Ta Janye Gabatar Da Zanga-Zangar Da Ta Shirya Kan Kisan Deborah saboda Musulmai ma sunce zasu fito Zanga-Zangar

Leave a Reply

Your email address will not be published.