Tauraron fina-finan Hausa da turanci, Sani Musa Danja, Zaki, ya fitar da wata sabuwar waka me suna “Birkita Kaji”, kamar yanda ake gani a hotonnan na sama, fastar wakar kenan.
Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: