fbpx
Monday, August 3
Shadow

Sani Musa Danja da matarsa, Mansurah sun wa Masoyansu gaisuwar Sallah

Tauraron fina-finan Hausa,  Sani Musa Danja kenan a wannan kayataccen hoton inda yake tare da iyalinsa, Mansurah Isah. Ya saka hoton a shafinshi na sada zumunta inda yawa Masoyansa gaisuwar Sallah.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *