fbpx
Monday, October 26
Shadow

Sanwo-Olu ya ziyarci bazawarar mutumin da aka kashe a zanga-zangar Surulere ta EndSARS

Gwamnan jihar Legas Babajide Sanwo-Olu a ranar Asabar ya ziyarci matar mutumin da aka kashe lokacin da ‘yan sanda ke harbi don tarwatsa masu zanga-zanga a Surulere a ranar 13 ga Oktoba.
“Babu kalmomin da zan iya fada wa Misis Ngozi Iloamauzor a yau da za ta iya cike gurbin rashinta, amma a matsayina na gwamna, dole ne in dauki alhakin,” in ji Sanwo-Olu bayan ziyarar.
“A matsayina na mutum, na kusa hawaye amma maganganun da na yi mata na karfin gwiwa ne da kulawa da kai. Za mu yi aiki don samar mata da adalci. ”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *