January 17, 2021 by hutudole Tauraruwar fina-finan Hausa, Saratu Gidado, Daso na murnar zagayowar ranar haihuwarta. Daso ta bayyana hakane ta shafinta na sada zumunta. Muna tayata Murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka. Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu ×