Me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II kenan da danshi Aminu, daya zama dan sanda kwanannan tareda wasu su uku da sukayi karatun dansandan tare a makarantar horar da ‘yan sanda ta birnin Jos, suke yanka kek dan murnar zama ‘yan sandan da sukayi.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Aminu dai ya zama dan sanda a makon daya gabata inda labarin ya matukar kayatar da mutane, muna tayasu murna da kuma fatan Allah ya bada sa’a.
