A yaune sarkin musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar na III ya je kasar Uganda inda ya halarci yaye daliban jami’ar musulunci ta kasa da kasa dake kasar ta Ugandan, yayi kira ga daliban da suka kammala karatun, musamman ‘yan Najeriya dasu zama wakilai na gari duk inda suka tsinki kawunansu.