Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Waka zai cika Alkawarin da yayi na bada kyautar dubu 100 kan kowace kwallo da Real Madrid ta ci liverpool.
Sarkin Waka yayi alkawarin bayar da dubu dari 4 bayan da wani yayi hasashen cewa Marid kwallaye 4 zata ci.
Saidai Madrid din ta kare da cin kwallo daya da kyar.
Yh ai kallo dayane kaga ko zanyi alfarma to 100k kaci! Right?😃 https://t.co/2JDpA8a2aR
— Sarkinwaka (@real_sarkinwaka) May 29, 2022
Mutumin ya tunawa Sarkin waka Alkawarin da yayi, kuma sarkin Wakan yace zai cika wannan alkawari.