fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Sarkin ya bata shekatu 4 yana fada da makiyan Abokansa>>Sanata Shehu Sani kan cikar mulkin shugaba Buhari shekaru 5

Sanata Shehu Sani yayi magana a fakaice ga cikar shugaban kasa, Mubammadu Buhari shekaru 5 akan mulki.

 

Duka da dai bai kira sunan shugaban kasar ba amma da yawa sun yi amanna da shugaban kasar yake.

Sanata Shehu Sani ya bayyana ta shafinshu na Twitter cewa,Sarkin ya bata shekaru 4 yana fada da makiyan abokansa sannan kuma yana ta dukan gawar shekaru 16, a shekararsa ta 5 kuma tunakin mukarrabansa ya fara fita wajen fadar.

Sanata Shehu sani dai kwararrene wajan caccakar tsarin gwamnati da bai mai daidai ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published.