Hukumar EFCC ta bayyana cewa, ta kama Akanta Janar na kasa, Ahmad Idris kan zargin satar sama da Biliyan 80.
Tace yana da gine-gine na gani na fada a Kano, Abuja da Dubai da Landan.
Wannan Bidiyon na kasa, ya nuna daya daga cikin gidajen da ya mallaka ne.

