Me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar tsaro, Babagana Mungono da Shugaban ‘yansandan Najeriya, IGP Muhammad Adamu da Ministan ‘yansanda, Muhammad Dingyadi sun isa jihar Naija dan ganin an kubutar da daliban makarantar Sakandare ta Kagara da aka sace.
Hadimin Shugaban kasa,Bashir Ahmad ne ya bayyana haka.
An sace daliban a darwn da ya gabata da misalin Karfe 2 na dare. An kuma hada hadda makamansu aka sace.
”The National Security Adviser (NSA), IG of Police, Interior, Information and Police Affairs Ministers are currently in Minna, Niger State as part of the Federal Government rescue operations of students of the Government Science College, Kagara, abducted by bandits last night.”