fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Satar ‘Yansanda ya karyata ikirarin gwamnati na cewa ta yi nasara akan masu garkuwa da mutane>>Kungiya

Daya daga cikin membobin kungiyar Centre for Liberty,  Ralph Adeboye ya bayyana cewa ba gaskiya bane ikirarin gwamnati na cewa ta yi nasara akan masu garkuwa da mutane ba.

 

Yace ana sace daruruwan ‘yan Najeriya a kullun rana ta Allah inda yace hakan na saka alamar tambayar Amfanin gwamnatin shugaban kasa,Muhammadu Buhari saboda ta gaza a aikinta na bada Kariya.

 

Yace satar ‘yansanda 12 da aka yi ya nuna irin wahalar da ‘yan Najeriya ke sha a hannun masu garkuwa da mutane, yace da yawan ma wanda aka sace ba’a sansu ba.

 

Yace gwamnati ta gaza a harkar tsaro, da harkar tattalin arziki dan gashinan yana ta tangal-tangal sannan kuma hakanan dalibai basa makaranta, to menene amfanin gwamnatin?

Karanta wannan  Shugaban sojin Najeriya yace matsalar tsaro ba zata hana ayi zaben shugaban kasa ba a shekarar 2023

Adebayo stated, “The disingenuous attitude of the Nigerian government is beginning to hurt its structures and people. What happened to the 12 ASPs is a reminder of what happens to the average Nigerian daily and the sad part is that the majority of the victims are unknown.

 

“That is why we keep saying that the government of Muhammadu Buhari has failed. It not only failed to deliver on its mandate, but it has also failed to ameliorate the sufferings of the Nigerian people.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.