fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Saura kadan a fara yakin basasa da za’a zubar da jini sosai a Najeriya>>FFK

Tsohon Ministan Sufurin jiragen sama, Femi Fani Kayode ya bayyana cewa kadan ya rage a fara zubar da Jini a Najeriya ga hanyar yakin basasa. Yace kuma matsalar tsaron da ake fuskanta ce zata jawo hakan.

 

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channelstv inda yace a yanzu kasar an samu rarrabuwar kai fiye da kowane Lokaci a tarihi.

 

Yace kamata yayi kowa ya nuna damuwarsa akai kuma a hada hannu dan samar da mafita da zata tseratar da kowa da kowa.

“This country is on the brink of war, the security situation is so bad that it’s not just good enough for us to get up and be throwing stones, for example, at the president and the governors and saying they have not done enough.

Karanta wannan  Hotuna: Yanda aka yi Jana'izar Sakataren OPEC, Muhammad Barkindo

 

“We’ve got to proffer solutions to the problems that we are all facing. We also may be able to say something to them privately which we may not be able to say publicly, because it might create an even greater problem,” he said

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.