Mahaifin Deborah da tawa Annabi Muhammad(SAW) batanci ya tsine mata albarka kamar yanda wani rahoto ya nunar.
An ji muryar wani jami’in tsaro wanda makwabcin su yarinyar ne yana cewa sam bata da kirki, babu me yabonta.
Kuma ko da a ranar da zata koma makaranta sai da mahaifinta yace mata zata gani.