Wani dan Najeriya ya biyawa budurwarsa kudin karatu zuwa Ingila inda ya tsaya mata a matsayin me kula da ita.
Sun tafi Ingilar tare kuma ta fara karatun, kamar yanda wani ma’abocin Twitter, @PapiKayyyy ya bayyana.
Saidai tuni har ta canja takardun zamanta a Ingilar inda ta sake sabon saurayi.
Shi kuma saurayin saboda yawan tunani, har ya fara ramewa.
once she applies for visa extension and she makes it known that she’s no longer with her naija guy
Once again, obinrin buru
Sora fun obinrin— SuperHuman (@PapiKayyyy) January 7, 2022
https://twitter.com/PapiKayyyy/status/1479539706710872069?t=q4fUV0Nl6bSl_UalpLB2Ew&s=19