fbpx
Monday, March 1
Shadow

Saurayi ya cakawa tsohuwar budurwarsa wuka saboda tace ba zata biya shi Naira 120,000 da ya kashe mata ba a Adamawa

Wani Saurayi ya cakawa tsohuwar budurwarsa wuka da wasu mutane 4 a Kotu ana tsaka da shari’a kan Mayar masa da Dubu 120 da ya kashe mata.

 

Enoch Adamu ya kai Budurwarsa kotu kan ta biyashi kudin da ya kashe mata, inda har aka amince zata rika biyansa da kadan-kadan har su warware.

 

Saidai lauyan Ashini Hosea Barr. Ibrahim Sa’idu a zaman kotu da aka koma ya nemi cewa cewa a dakatar da biyan bashin, wanda hakan ya harzuka Adamu ya fiddo wuka ya cakawa tsohuwar budurwarsa da wasu mutane 4 dake goyon bayanta.

 

Ya kwacewa jami’an tsaro inda sai daga bayane aka kamashi, kamar yanda Daily Trust ta ruwaito.  Kakakin ‘yansandan jihar, Sulaiman Nguroje ya tabbatar da faruwar lamarin. Yace da zarar an kammala bincike za’a gurfanar da wanda ake zargi a Kotu.

 

He was eventually overpowered by security operatives.
Confirming the incident, the Police Public Relations Officer in the state, DSP Sulaiman Nguroje, said the suspect is now in police custody and would be charged to court as soon as investigation is concluded.
He said all the five persons stabbed by the suspect are currently being treated at an undisclosed hospital in Yola.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *