Thereza yar shekara 85 ta bayyana cewa ‘ya’yanta takwas da jikoki 20 kuma saurayin da zata aura dan shekara 25 daidai yaje da jikanta na biyar.
Muima, wanda ya kasance saurayin nata ya bayyana cewa yanaso ya auri matar ne domin tana kula da shi sosai, yayin da yake haya a gidanta tare da abokan sa.
Kuma ya kara da cewa itace zabinsa ita yake ai ya aura kamar yadda kowa yake da tashi zabin.