fbpx
Thursday, June 8
Shadow

Sauya sheka zuwa APC: An bukaci ‘yan majalisar Ebonyi su tsige Gwamna Umahi

Kusan mako guda bayan ficewar Gwamna Dave Umahi daga jam’iyyar People’s Democratic Party zuwa All Progressives Congress (APC), kungiyar ‘Yan asalin jihar Ebonyi da ke zaune a kasashen waje (AESID) ta bukaci Majalisar da ta fara shirin tsige shi.

 

Kungiyar ta ce akwai matukar karya kundin tsarin mulkin Najeriya da hukuncin kotun koli, wanda ke dagewa kan cewa wani gwamna ba zai iya sauya sheka zuwa wata jam’iyyar siyasa ba har sai idan akwai wata takaddama ta shugabancin cikin gida ko bangaranci.

 

Dan haka kungiyar a cikin wasikar da suka aikewq majalisar suka nemi a tsige gwamnan.

 

In view of the foregoing breaches of the fundamental rights of citizens of our dear State, therefore, and the potentialities of same to plunge Ebonyi into a serious political crises, a threat we had foresaw and consistently cautioned Umahi about, AESID boldly urge the lawmakers to immediately commence impeachment proceedings against the Governor.

Karanta wannan  Ina goyon bayan cire tallafin man fetur>>Peter Obi

 

We make this call due to our belief and understanding of Umahi as a brutal dictator who is ready to set our dear state on fire in pursuit of his ego-laced interests. Like we have always reiterated, Ebonyi belongs to all of us and one man’s personal ambition and interest cannot plunge the rest of the State which our fore-fathers laboured for many years into crises of monumental proportion.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *