DABARUN KASUWANCI A ZAMANI
Littafine dake cike da Sabbin Dabaru na Kasuwanci, tare da bayani Dangane da Kasuwanci hadi da Bayani akan Wasu dabarun da ake bi wajan Kafa Masana’anta da Jari kankani, haka Zalika littafin yayi duba sosai akan Dabarun Fara Sana’o’i ga wanda Yake son Farawa, dama wanda Yake neman wata Sahihiyar hanyar da zai juya kudinsa domin Zama Dankasuwa mai cikakken iko.
https://selar.co/6mq4