fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Sevilla 2-3 Dortmund: Haaland ya zamo dan wasa na farko daya ciwa kungiyar shi kwallaye 10 cikin wasanni bakwai daya fara buga mata a gasar zakarun nahiyar turai

Sevilla ta fara jagorancin wasan tada Dortmund cikin mintina bakwai kacal ta hannun Suso kafin Haaland yaci kwallaye biyu kuma ya taimakawa Dahoud wurin cin kwallo a wasan wanda hakan yasa suka lallasa Sevilla daci 3-2, duk da cewa Luuk De Jong ya kara ciwa Sevilla kwallo guda.

Kwallaye biyu da Haaland yaci sun sa yanzu ya ciwa Borussia Dortmund kwallaye 10 kenan cikin wasanni bakwai daya fara buga mata a gasar zakarun nahiyar turai.

Wanda acewar Opta ya zamo dan wasa na farko daya ciwa kungiyar shi wa’yan nan kwallaye cikin wasanni bakwai daya fara buga mata kuma ya karya tarihin Roy Makaay a Bayern Munich.

Sevilla 2-3 Dortmund: Erling Haaland shatters another record in incredible display

The Spanish side took the lead after just seven minutes when Suso found the back of the net, but two goals and one assist from Erling Haaland help Dortmund secure a 3-2 win over Sevilla in Champions League despite Luuk De Jong strike.

That brace meant that Haaland has now scored 10 Champions League goals in just seven games for Dortmund.

Per Opta, that’s the quickest a player has ever reached 10 goals for a team in the competition, breaking Roy Makaay’s record with Bayern Munich.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *