fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Shahararren Dan Dambe, Mamman Dan Sanyinna Ya Rasu

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN: Shahararren Dan Dambe, Mamman Dan Sanyinna Ya Ras

Daga Nura Noise Tambuwal

Allah Ya yi wa shahararren dan Damben nan na targajiya wasuwa. Wanda aka fi sani da suna Mamman Dan Sanyina (Raba Gardama).

Dan Sanyinna ya rasu ne a jiya Litinin a gidan sa dake Sokoto. Bayan ya yi fama da rashin lafiya.

Shi dai Mamman Dan Sanyinna ya yi suna kuma ya shahara wurin wasan Dambe a Nijeriya.

Mamman wanda aka fi sani da Raba Gardama, dan garin Sanyinna ne dake cikin karamar hukumar Tambuwal a jihar Sokoto.

Karanta wannan  Mai kudin Duniya, Elon Musk ya sayar da hannun jarinsa na dala biliyan 6.9 na kamfanin Telsa, shin ko meye dalili?

Allah ya jikan sa kasa mutuwa hutu ce.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.