Hukumar yaki da rashawa da cin hanci ta EFCC ta bayyana cewa sheda da ta gabatar ya bayyana yanda tsohon gwamnan jihar Naija, Dr. Mu’azu Babangida Aliyu yayi wadaka da biliyan 2.
Ana zargi tsohon gwamnan tare da Tanko Beji, da Umar Nasko wajan hannu a salwantar da kudaden.
Shaidan, Bala Muhammad ya bayyana yanda tsohon gwamnan yayi wadaka da kudaden wajan yakin neman zabe.
…on Thursday, May 12, 2022, with the eleventh prosecution Witness, PW11, Bala Muhammed, concluding his evidence-in-chief.
— EFCC Nigeria (@officialEFCC) May 13, 2022
Ex-Niger Governor’s Trial: How N2b Ecological Fund Was Diverted to Fund Election Campaign – Witness
The trial of a former Niger State Governor, Muazu Babangida Aliyu and two others, Tanko Beji and Umar Nasko, continued before Justice Mikail Aliyu of the Niger State High Court.