fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Shalelen PSG, Mbappe ya cewa kungiyar ta sayar da Neymar don baya cikin tsarinsa

Kungiyar Paris Saint Germain ta cewa daya daga cikin zakarun ‘yan wasanta cewa zai iya barin kungiyar a wannan kakar, watau Neymar.

Jigon kungiyar kuma shalelenta, Mbappa ne yace baya son shi a kungiyar saboda yana so su gina sabuwar tawaga don cigabansu kuma Neymar a cikin tsarin shi.

Saboda haka sun fadawa mahaifin dan wasan Brazil din cewa zasu sayar da shi ko kuma su samar masa wata kungiyar da zasu ba aron shi don har yanzu yanada sauran kwantirakin shekaru uku a PSG.

Leave a Reply

Your email address will not be published.