fbpx
Tuesday, March 28
Shadow

“Shanun shugaba Buhari sunga Canji: Sun kara kiba”

Jiyane shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya ziyarci gonarshi dake garin Daura kuma yayi fatan cewa ‘yan Najeriya zasu rungumi harkar noma dan kasarmu ta rika noma abincin da zata rika ciyar da kanya, ba sai an shigo dashi daga kasashen waje ba.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Bayan da hotunan ziyarar gonar tashi suka watsu, wasu sun zakulo hotunan ziyarar daya kai gonar tashi a shekarar 2015 da yaci zabe, sun kuma kwatantasu shanun da hotunansu na ziyararahi ta jiya inda sukace shanun sun kara kiba. Wai lallai sunga canji.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Karanta wannan  Zababben dan majalisa mai shekara 34, Lawan Musa Majakura, ya bayyana yadda Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Yobe, Ahmed Mirwa Lawan, ya sa aka kama shi saboda ya caccake shi a shafin Facebook.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *