Shahararrem mawakin Najeriya, Idibia wanda akafi sani da 2Baba ya kalubalanci masu mulki a kasar nan kan batun tsoge Buhari da sanatoci ke yi.
Inda yace akwai ‘yan mahalissa akwai sanatoci duk suna kan mulki amma kowa baya ganin laifinsu.
Gabadaya al’ummar Najeriya shugaban kasa Muhammadu Buhari suke dorawa laifin duk wata matsalar kasar.