fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Shararren mawakin Najeriya, Don Jazzy yayi tsokaci kan rasuwar mahaifiyarsa

Shararren mawakin Najeriya, Michael Ajereh wanda aka fi sani da Don Jazzy yayi tsokaci kan rasuwar mahaifiyarsa a yau ranar lahadi.

A ranar 22 ga watan Yuli ne shugaban Marvis Record din ya bayyana rasuwan mahaifiyar tasa wadda cutar ciwon daji ya kasheta.

Inda yace a farko yana mika sakon jinjina da kuma ta’aziyya ga sauran mutanen da suka rasa masoyansu domin bai taba sanin haka yake ba sai da ya dandana.

Inda yace yana mika sakon godiyarsa ga daukacin al’ummar da suka yiwa mahaifiyar tasa addu’a, Allah ya bar Zuminci.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.