fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Shari’ar Abba Kyari: Kotu ta sake cajar Abba Kyari da laifin bayar da cin hanci na dala 61,400

A yau ranar laraba babban kotun tarayya ta cigaba da sauraron shari’ar dan sandan da aka dakatar wato DCP Abba Kyari wanda ake tuhuma da laifin safarar kwaya.

Inda hukumar NDLEA ta sakw gabatarwa da kotun shaundunta wanda a cikinsu hadda cin hancin da Abba Kyari ya baiwa shugaba hukumar na dala 61,400.

Abba Kyari ya roqi kotun ta bayar da belinsa ne kan matsalar tsaro a gidan yarin da ake riqonsa na Kuje.

Kuma NDLEA ta gabatarwa da kotu kwayayoyin data kwace a hannun yaran Abba Kyari har guda 24, yayin da mai shari’a Emeka Nwite ya dage sauraron karan bayar da belin masa izuwa 30 ga watan Augusta.

Leave a Reply

Your email address will not be published.