fbpx
Monday, December 5
Shadow

Shaye-Shaye basu da riba

Shaye-shaye ya zama ruwan dare a tsakanin al’umma, musamman matasa maza da mata. Inda da yawan matasa suka mayar da shaye-shaye abin birgewa. Muna cikin wani zamani da har mata ma ba’a bar su a baya ba wajen tu’ammali da miyagun kwayoyi, da yawa daga ciki kuwa sun koyi wannan muguwar ɗabi’a ne daga wajen ƙawaye.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Abinda zai ba mutum mamaki be wuce yanda ba abin da wannan shaye-shaye yake tsinana wa masu yin sa, face ma su suyi rashin wadatacciyar lafiya, zubewar mutunci.

Duk abin da za ka aikata matuƙar ba aikin kwarai bane karshen sa dana sani ne.

Illolin da shaye-shaye ke haifarwa basu misaltuwa, na farko ma ba za a tsaya a bautawa Allah ba yanda ya kamata, banda sauran manyan alkaba’ir da yake sa mutum aikatawa.
Allah ya shiryar da mu hanya madaidaiciya ya raba mu da rudin shaidan da abokan banza.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Karanta wannan  Cikin Alhini Da Maida Gaba Da Lamura zuwaga Allah mahaliccimmu nake sanar muku rasuwa Sheikh Mukhtar Albani Lagos. Allah ya amshi rayuwarsa a garin Benin bayn kammala wa'azi daya gabatar yakoma masauki ba'a kara jinsaa ba koda aka shiga aka tarar Allah ya amshi abunsa
darussan rayuwa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *