fbpx
Tuesday, January 19
Shadow

Sheffield United tayi nasara karo na farko a wannan kakar bayan ta lallasa Newcastle daci 1-0

Kungiyar Sheffield United tayi nasarar cin wasan gasar Premier League karo na farko a wannan kakar cikin wasanni 18, bayan da kaftin din ta Billy Sharp mai shekaru 34 yaci mata bugun daga kai sai gola a minti na 73, wanda hakan yasa ta dokw Newcastle daci 1-0.

Yayin da ita kuma kungiyar Newcastle ta fadi wasan daba na gida ba tsakanin tada da kungiyar dake kasan teburin gasar Premier League karo na farko tun a shekara ta 2015, inda kungiyar Sunderland ta doke ta daci 3-0.

Kwallon da Billy Sharp yaci ta kasance kwallon shi ta 100 a kungiyar Sheffield United, kuma 54 na daga cikin kwallayen nashi duk ya cisu ne a fililin Bramall Lane wanda suka buga wasan su na yau.

Billy Sharp’s penalty gave Sheffield United their first victory of the Premier League season in their 18th game this season as they beat 10-man Newcastle at Bramall Lane.

Billy Sharp has now scored 100 league goals for Sheffield United with 54 of those coming at Bramall Lane, while Newcastle have lost a Premier League away game against the team starting the day bottom of the table for the first time since October 2015, versus Sunderland (3-0).

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *