fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Sheikh Abduljabbar Kabara ya maka Gwamna Ganduje a kotu kan hanashi wa’azi

Sheikh Abduljabbar Kabara ya maka gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje a kotu saboda take masa hakkinsa na dan kasa na gudanar da addininsa.

 

Ya muka kai karar babbar kotun tarayya inda yake neman ta dskatar da kwamishinan ‘yansandan jihar da sauran hukumomi daga cin zarafinsa da hanashi rawar gaban hanshi akan addininsa.

 

Wakilin wanda ake kara, Rabiu Abdullahi ya bayyana cewa, an takewa Sheikh Abduljabbar Kabara hakkinsa na zama dan kasa da yin addinin da ya zaba.

 

Kotun ta dage ci gaba da sauraren karar har sai zuwa 18 ga watan Fabrairu.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *