Shuwagabannin Izala Sheikh Abdullahi Bala Lau da Kabir Gombe da suka tafi kasar Ingila yin wa’azi sun sauka lafiya, a wadannan hotunan duk da basu fita da kyau ba, ‘yan Izala na kasar Ingilarne suka tarbesu kuma suka wallafa irin tarbar da suka musu a dandalinsu na sada zumuna
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});