Shugaban kungiyar Izala Sheikh Abdullahi Bala Lau da Sheikh Kabir Gombe a kasar Ingila inda suka je yin wa’azi, a nan manyan malaman sun kaiwa kafar watsa labarai ta bbchausa ziyarane suka dauki wannan hoton, wasu da suka yi sharhi akan wannan hoton sunce malaman sunyi wankan gayu.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});