Sheikh Dahiru Bauchi na fama da rashin lafiya: Yana bukatar addu’a
by hutudole
Rahotanni sun bayyana cewa babban malamin darikar Tijjaniyya, Sheikh Darihu Usman Bauchi na fama da rashin lafiya, muna fatan Allah ya bashi lafiya ya kuma sa kaffarane.
Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: