fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Sheikh jafar Mahmud Adam ya cika shekaru 15 da rasuwa

A rana irin ta yaune aka kashe Sheikh Jafar Mahmud Adam a Garin Kano.

An kashe malam ne yayin Sallar Asubahi.

Yau shekarunsa 15 da rasuwa, muna fatan Allah ya jikansa da Rahama.

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Malamin Sakandiri ya zane dalibinsa har ya fara amai a karshe ya mutu saboda bai kammala Home-Work ba a Legas

Leave a Reply

Your email address will not be published.