fbpx
Friday, March 31
Shadow

Shekara daya mahaifina ya kwashe yana lalata da ni>>Inji wata Yarinya

Yarinya ‘yar shelaru 16 ta gayawa kotun dake sauraren cin zarafi cewa tun tana da shekaru 14 mahaifinta, Emmanuel Odega dan shekaru 43 ke mata fyade.

 

Mahaifin nata ya amsa laifin amma yace aljanune suke tunzurashi yana wannan aika-aika.

 

Tace mahaifinsu ya fara tabata bayan da mahaifiyar ta tafi kasar Africa ta kudu, tace ta gayawa ‘yarwarta amma sai tace mata karya take.

 

Tace bata fada ba saboda ya mata barazanar kisa.

 

Mai sauraren karar ya daga ci gaba da shari’ar sai nan da zuwa 6 ga watan Yuni.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *