fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Shekaru 5 da suka gabata ne mafiya muni a tarihin Najeriya>>Bishop Oyedepo

Shugaban cocin Living Faith, Bishop David Oyedepo ya bayyana cewa shekaru 5 da suka gaba ne mafiya muni a tarihin Najeriya.

 

Ya bayyana goyon bayansa ga zanga-zangar da matasa ke yi na EndSARS inda yace kowa yana da damar ya fita ya bayyana ra’ayinsa.

Yace bai fito yayi magana bane saboda a shekarar 2015 sai da ya gargadi ‘yan Najeriya akan abinda ke faruwa yanzu amma aka ki ji. Yace duk gwamnatin da bata san darajar rayukan mutane ba bata da amfani. Su da an kashesu lokacin suna matasa zasu kai matsayin da suke a yanzu?

 

Yace ba zaka san Akuya na da hakora ba sai ka kaita bango tukuna.

 

“Every man has a right, legitimately so, to express their displeasure and pains

I kept quiet for a while because in 2015 I warned this nation, vehemently, consistently, because I saw the dangers ahead and you can tell. The most gruesome season in the history of the nation is the last 5 years where lives have no value, wanton killings here and there.

Karanta wannan  Babu dan arewar da zai zabi Peter Obi, cewar Kwankwaso

Now they have faced the youth and because they don’t know who is next, they have the right to say ‘enough is enough’. Any system that has no value for human lives is irrelevant. If they were killed when they were youths, would they be where they are today?”.

It would be a sacrilege to shoot the protesters who are not looting, who are not ravaging.

I have been one of the few voices in the last five years telling these men and women that until you push a goat to the wall, you wouldn’t know it has teeth to bite.

I am here to say the youths have the right to say No. I wish they said it with me when I was shouting in 2015. I wish they did. They wouldn’t be in this trouble today.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.