Wata tambaya da Tsohon Sakataren hukumar zabe me zaman Kanta,INEC, Hakeem Baba Ahmad yayi a shafinshi na sada zumunta ta bayyana cewa Shekaru 5 na mulkin shugaban kasa, Muhammadu Buhari sun fi na sauran shuwagabannin da Najeriya ta yi a baya.
Hakeem dai ya saka tambayar cewa wanene daga cikin shugabannin Najeriya,Muhammadu Buhari, Goodluck Jonathan da Olusegun Obasanjo shekarunshi 5 na farko suka fi amfanar ‘yan Najeriya?
Whose first 5 years as President were better for Nigerians?
— Dr. Hakeem Baba-Ahmed,OON (@baba_hakeem) April 16, 2020
Sakamakon wannan tambaya da Hakeem yayi ta bayyanar da cewa Mulkin Shugaban kasa,Muhammadu Buharine ya fi amfanar Mutane,kamar yanda ake iya gani a Sama.
Karyane makaryata kawai