fbpx
Thursday, March 4
Shadow

Shekaru sun fara jaa, Na daina saka kaya masu nuna surar jikina>>’yar Fim, Tonto Dikeh

Tauraruwar fina-finan kudu, Tonto Dikeh ta bayyana cewa ta daina saka kaya masu nuna surar jikinta.

 

Ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda tace shekaru sun fara ja.

 

Ta bayyanawa kamfanoni da shagunan sayar da kaya masu kawo mata talla cewa ba zata sake saka kaya masu nuna surar jikinta ba dan ko nawa zasu biyata bai kai ta bude jikin nata ba.

“Dear boutique owners when you come to me for influencing, please I will expect you already have an idea of my fashion sense.

“Once you pay and you start bringing open body dress, sis we stop dealing. Your money is not enough for me to start opening body at this old age,” she wrote.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *