fbpx
Sunday, March 26
Shadow

Shekh Bala Lau da Kabir Gombe sun tafi kasashen Turai yin Da’awa

A jiyane Sheikh Abdullahi Bala Lau tare da Sheikh Muhammad Kabir Gombe suka tafi kasashen yamma na turawa dan yada addinin musulunci acan, anga sheikh Kabir Gombe sanye da kwat irin wadda turawan ke sakawa.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Allah ya kare muku hanya, ya bada sa’ar Da’awa a kasashen Turai, Allah ya dawo mana daku Kasar Naijeriya Lafiya. Amin.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Ƙayyade farashi: Hukumomin Saudiyya sun kai samame kasuwannin ƙasar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *