fbpx
Monday, August 8
Shadow

Shi fa gwamna Wike kamar tukunya ce akan wuta wadda ruwa ke tafasa a cikinta saboda haka ya kamata a bari ya huce, cewar Sule Lamido

Tsohon gaamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya bayyana cewa gwamna Wike kamar tukunya ce wadda ke kan wuta ruwa na tasa a cikinta,

Kuma dole a bar shi huce idan kuma ba haka ba ruwan zai zubo jikinta kuma zai bata tukunyar.

Lamido ya bayyana hakan ne yayin daya ke ganawa da Punch, inda yace mutanen dake gindin Wike ne suke karawa wutar gudu.

Amma masoyansa kamar shi zasu bari sai ya juce sannan. Kuma wannan dalilin yasa har yanzu Wike baiyi magana ba tun bayan da Atiku yaki zabarsa a matsayin abokin takararsa.

Karanta wannan  Ka gaggauta ajiye mukamin shugaban kungiyar kamfe ta Tinubu da APC ta baka, shugaban kirista ya fadawa gwamna La Long

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.