fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Shi kanshi Buhari bai fahimci zanen gadar da Gwamna Ganduje ya kai masa ba>>Kwankwaso

Tsohon gwamnan jihar Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa hotunan gadar da gwamna Ganduje zai gina a da ya kaiwa shugaba Buhari ba a zanasu da kyau ba.

 

Yace shi kanshi shugaba Buharin bai gane kan gadon hotunan ba. Kwankwaso ya bayyana hakane a hirarsa da BBChausa.

 

Ya kuma caccaki gwamna Ganduje da cewa kiwon Lafiya da Ilimi ya kamata ya baiwa muhimmanci ba gina gada ba, inda yace baya goyon bayan a yi rancen kudi har Biliyan 20 dan gina wannan gada. Yace gadar aikin Gwamnatin tarayya ce ba ta jiha ba.

Karanta wannan  An shawarci Peter Obi cewa ya fasa yin maja da Kwankwaso

 

A baya, hutudole.com ya ruwaito muku kayatattun hotunan gadar

“Instead of Ganduje to go and see the president and ask him to do the bridge, because it is the responsibility of the federal government to do the flyovers connecting Kano city to Wudil, the governor went ahead and presented a photo that was badly designed, which even the president did not understand… there is something better in his (the president’s) office.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.