Gwamnonin APC guda tar sun gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari ranar litinin a Daura.
Inda suka tattau kan zabar Kashim Shettima da Tinubu yayi, suka cewa shugaba Buhari bai nemi shawarar su kan hakan ba.
Yayin da shima Tinubu tun ranar lahadi daya bayyana Shettima a matsayin abokin takararsa yace shi kanshi Shettima bai nemi shawarar shi ba.
Amma Buhari ya basu hakuri yace su marawa masu baya tunda duk jam’iyyar daya ce.