fbpx
Monday, June 27
Shadow

Shima FFK ya taya Atiku murna, sannan yace idan APC na son cin zabe sai ta tsayar da dan Arewa takarar shugaban kasa

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani Kayode ya taya Atiku Abubakar murnar lashe zaben fidda gwanin dan takarar shugaban kasa na PDP.

 

FFK yace Atiku gwanine kuma ya cancanta.

Ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda ya kara da baiwa jam’iyyarsa shawarar cewa, ya kamata ta tsayar da dan Arewa idan tana son yin nasara.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Har yanzu ina cigaba da neman abokin takara na, cewar Bola Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published.