Shima dai karamin ministan man Fetur Timipre Sylva ya sayi fom din takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC akan Naira Miliyan 100.
Hakan na zuwa ne yayin da ‘yan Najeriya ke fama da wahalar sayen mai inda Rahotanni suka ce layukan mai a gidajen sayar da man fetur sun dawo Abuja.
Wata kungiya me suna Good People of Nigeria tace wai itace ta saiwa Sylva wannan fom din.