fbpx
Monday, August 15
Shadow

Shin fargabar fadi zabe ce tasa PDP ta maka APC a kotun kan Tinubu ya canja abokin takararsa?

Jam’iyyar PDP ta maka babbar abokiyar hamayyarta wato APC da Labour Party da kuma hukumar zabe ta INEC a kotu.

PDP ta maka su a kotun ne biyo bayan canja abokan takararsu da suka yi inda ta nemi kotun ta umurci hukumar zaben ta dakatar dasu,

Ko kuma suyi amfani da asalin abokan takararsu na farko da suka fra bayyanawa, wanda hakan wasu ‘yan Najeriya ke ganin cewa fargabar fadi zabe ce tasa PDP tayi hakan.

Asiwaju Bola Tinubu ya canja Ibrahim Masari daya fara zaba zuwa Kashim Shettima, yayin da shima Obi ya canja Doyin Okupe ya zabe Datti Baba Ahmad

Leave a Reply

Your email address will not be published.