fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Shin meye hukuncin yin Sallah akan wannan abin sallahn na Peter Obi>>Sarkin Waka ya tambaya

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Waka ya tambayi hukuncin yin sallah akan wannan abin sallar da dan takarar shugaban masa na jam’iyyar Labour party, Peter Obi ya samar.

 

An ga abin sallar dauke da hoton peter Obi wanda hakan yasa Nazir yayi wannan tambaya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Hukumar 'yan sanda ta kama shararren mawakin Najeriya Kizz Daniel a kasar Tanzania

Leave a Reply

Your email address will not be published.