fbpx
Saturday, September 19
Shadow

Shin Umar M. Shareef ya yayi Sabuwar motane?

Tauraron mawakin Hausa, Kuma jarumin fina-finan Haisa, Umar M Sharif ya dauki hankula sosai nayan da ya saka wata motar Alfarma kirar Audi a shafinsa na Instagram.

 

Ya bayyana cewa, Jama’a ku yi Hakuri An samu canjin wannan, saidai yace kada a yada.

 

Ga dukkan Alamu dai kamar Barkwanci ne Umar yake yi saboda daga baya ma ya sake saka hoton wani jirgin sama inda ya bayyana cewa.

 

To Jama’a Alhamdulillahi an samu kari fa, saidai shima yace banda yadawa, inda kuma a karshe ya tallata sabon Album dinsa me suna cikin daya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *