Rahotanni sun yadu cewa, sanatocin da majalisa ta tura kasar Ingila su taimakawa Ike Ekweremadu an kamasu.
Rahoton yace an kama sanatocinne bisa zargin alaka da Boko Haram.
Saisai zuwa yanzu wadanna rahotanni ne kawai na shafukan sada zumunta.
A iya binciken kafar Hutudole.com, babu wata kafar yada labarai ta gwamnati ko me zaman kanta data tabbatar da wannan labari.
An dai kama Ekweremadu ne saboda zargin cirewa wani yari wani sassan jikinsa dan a dasawa diyarsa.